1 Sar 1:43 HAU

43 Jonatan kuwa ya ce wa Adonija, “A'a, gama ubangijinmu, sarki Dawuda, ya naɗa Sulemanu sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:43 a cikin mahallin