1 Sar 1:44 HAU

44 Sarki ya aiki Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada, da masu tsaron lafiyar sarki. Su kuwa suka sa Sulemanu ya hau alfadarin sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:44 a cikin mahallin