1 Sar 10:11 HAU

11 Bayan wannan kuma jiragen ruwa na Hiram da suka kawo zinariya daga Ofir, sun kuma kawo itacen almug da yawa, da duwatsu masu daraja daga can.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:11 a cikin mahallin