1 Sar 10:10 HAU

10 Sa'an nan Sarauniyar Sheba ta ba sarki talanti ɗari da ashirin na zinariya,da kayan yaji mai yawan gaske, da duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa kamar yadda Sarauniyar Sheba ta kawo wa sarki Sulemanu ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:10 a cikin mahallin