1 Sar 10:9 HAU

9 Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allahnka wanda ya yarda da kai, ya sa ka a kan gadon sarautar Isra'ila, domin Ubangiji yana ƙaunar Isra'ila har abada, ya naɗa ka sarki domin ka zartar da shari'a da adalci.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:9 a cikin mahallin