1 Sar 10:8 HAU

8 Jama'arka, da fādawanka waɗanda suke tsaye a gabanka kullum, sun yi sa'a gama suna jin hikimarka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10