1 Sar 10:13 HAU

13 Sarki Sulemanu ya ba Sarauniyar Sheba duk abin da ta nuna tana bukata, banda kyautar karamcin da ya yi mata. Sai ta koma ƙasarta tare da barorinta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:13 a cikin mahallin