1 Sar 10:27 HAU

27 Sarki ya sa azurfa ta gama gari, kamar dai duwatsu a Urushalima, itacen al'ul kuma ya zama kamar jumaiza na Shefela.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:27 a cikin mahallin