1 Sar 10:28 HAU

28 Sulemanu kuwa ya sayo dawakai daga Masar da Kuye. 'Yan kasuwar sarki sukan sayo dawakai daga Kuye a kan tamaninsu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:28 a cikin mahallin