1 Sar 11:14 HAU

14 Ubangiji kuwa ya sa Hadad Ba'edome, ya tayar wa Sulemanu. Shi Hadad daga jinin sarautar Edom ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:14 a cikin mahallin