1 Sar 11:15 HAU

15 Gama sa'ad da Dawuda ya ci Edom, Yowab, shugaban sojoji, ya tafi don ya binne kisassu, sun yi wata shida a can, shi da mutanensa, sai ya kashe kowane namijin da yake cikin Edom.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:15 a cikin mahallin