1 Sar 11:22 HAU

22 Amma Fir'auna ya ce masa, “Me ka rasa a nan har da kake so ka koma ƙasarka?”Hadad ya ce masa, “Ka dai yardar mini kawai in tafi.” Ya kuwa koma ƙasarsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:22 a cikin mahallin