1 Sar 11:23 HAU

23 Allah kuma ya sa Rezon ɗan Eliyada, ya tayar wa Sulemanu, shi Rezon ya gudu daga wurin maigidansa, Hadadezer Sarkin Zoba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:23 a cikin mahallin