1 Sar 11:28 HAU

28 Yerobowam mutum ne mai fasaha. Da Sulemanu ya ga shi saurayi ne mai himma, sai ya shugabantar da shi kan aikin tilas na gidan Yusufu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:28 a cikin mahallin