1 Sar 11:29 HAU

29 A sa'ad da Yerobowam ya fita Urushalima, sai annabi Ahija mutumin Shilo ya tarar da shi a hanya. Lokacin kuwa Ahija yana saye da sabuwar riga, ba kowa a filin sai su biyu kaɗai,

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:29 a cikin mahallin