1 Sar 12:2 HAU

2 Sa'ad da Yerobowam, ɗan Nebat, ya ji labari, gama a lokacin yana Masar inda ya gudu saboda sarki Sulemanu, sai ya komo daga Masar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:2 a cikin mahallin