1 Sar 14:22 HAU

22 Mutanen Yahuza suka yi wa Ubangiji zunubi. Suka tsokane shi ya yi fushi saboda zunuban da suka aikata fiye da abin da kakanninsu suka yi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:22 a cikin mahallin