1 Sar 14:26 HAU

26 Ya kwashe dukiyar Haikalin Ubangiji, da dukiyar gidan sarki duka. Ya kuma kwashe garkuwoyin zinariya waɗanda Sulemanu ya yi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:26 a cikin mahallin