1 Sar 14:27 HAU

27 A maimakonsu kuwa sarki Rehobowam ya yi garkuwoyin tagulla, ya sa a hannun shugabannin masu tsaro waɗanda suke tsaron ƙofar gidan sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:27 a cikin mahallin