1 Sar 14:7 HAU

7 Ki koma, ki faɗa wa Yerobowam, Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Na ɗaukaka ka daga cikin mutane, na sa ka zama shugaban mutanena, Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:7 a cikin mahallin