1 Sar 14:8 HAU

8 Na yage mulki daga gidan Dawuda na ba ka, duk da haka ba ka zama kamar bawana Dawuda ba, wanda ya kiyaye umarnaina, ya bi ni da zuciya ɗaya, yana yin abin da yake daidai a gare ni.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:8 a cikin mahallin