1 Sar 15:13 HAU

13 Ya kuma fitar da tsohuwarsa Ma'aka daga zaman sarauniya, domin ta yi ƙazantacciyar siffa ta gunkiyar Ashtoret. Asa ya sassare siffar, ya ƙone ta a rafin Kidron.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:13 a cikin mahallin