1 Sar 15:14 HAU

14 Amma ba a kawar da wuraren tsafi na tuddai ba, duk da haka Asa ya yi aminci sosai ga Ubangiji dukan kwanakinsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:14 a cikin mahallin