1 Sar 15:15 HAU

15 Ya kawo dukan tsarkakakkun abubuwan da tsohonsa ya keɓe, da kuma azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda shi kansa ya yi, a cikin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:15 a cikin mahallin