1 Sar 15:22 HAU

22 Sa'an nan sarki Asa ya gayyaci dukan jama'ar Yahuza, ba wanda aka ɗauke wa. Suka tafi suka kwashe duwatsu da katakai waɗanda Ba'asha yake ginin Rama da su. Da su sarki Asa ya gina Geba ta Biliyaminu, da Mizfa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:22 a cikin mahallin