1 Sar 15:23 HAU

23 Sauran dukan ayyukan Asa, da dukan ƙarfinsa, da dukan abin da ya yi, da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. Amma da ya tsufa, sai ya sami ciwo a ƙafafunsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:23 a cikin mahallin