1 Sar 16:21 HAU

21 Jama'ar Isra'ila suka rabu biyu. Rabi suka bi Tibni ɗan Ginat don su naɗa shi sarki. Rabin kuwa suka bi Omri.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:21 a cikin mahallin