1 Sar 16:22 HAU

22 Amma jama'ar da suka bi Omri suka rinjayi waɗanda suka bi Tibni ɗan Ginat. Sai Tibni ya mutu, Omri kuwa ya zama sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:22 a cikin mahallin