1 Sar 16:23 HAU

23 A shekara ta talatin da ɗaya ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Omri ya ci sarautar Isra'ila. Ya yi shekara goma sha biyu yana sarauta. Ya yi shekara shida yana mulki a Tirza.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:23 a cikin mahallin