1 Sar 16:24 HAU

24 Sa'an nan ya sayi tudun Samariya daga Shemer a bakin azurfa dubu shida (6,000), a wurin Shemer, ya kuwa yi gini a kan tudun, ya sa masa suna Samariya saboda sunan Shemer mai tudun.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:24 a cikin mahallin