19 Iliya ya ce mata, “Ki kawo mini ɗanki.” Ya karɓe shi daga wurinta, ya kai shi a bene inda yake kwana. Ya kwantar da shi a gadonsa.
Karanta cikakken babi 1 Sar 17
gani 1 Sar 17:19 a cikin mahallin