1 Sar 17:20 HAU

20 Sa'an nan ya yi addu'a da gaske ga Ubangiji, ya ce, “Ya Ubangiji Allahna, don me ka kawo wa gwauruwan nan da nake zaune wurinta masifa, ka aukar wa ɗanta da ajali?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:20 a cikin mahallin