21 Sa'an nan ya kwanta ya miƙe a kan yaron sau uku, ya kuma yi addu'a ga Ubangiji, ya ce, “Ya Ubangiji Allahna, ka sa ran yaron nan ya komo cikinsa.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 17
gani 1 Sar 17:21 a cikin mahallin