23 Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga soro, ya kai shi cikin gida, ya ba uwar. Ya ce mata, “Ki gani, ɗanki yana da rai.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 17
gani 1 Sar 17:23 a cikin mahallin