1 Sar 18:25 HAU

25 Sa'an nan Iliya ya ce wa annabawan Ba'al, “Ku zaɓi bijimi guda, ku shirya shi da farko, gama kuna da yawa, sa'an nan ku yi kira ga sunan Ba'al ɗinku, amma fa kada ku kunna wuta. ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:25 a cikin mahallin