1 Sar 18:3 HAU

3 Ahab kuwa ya kira Obadiya, shugaban gidansa. Obadiya kuwa mai tsoron Ubangiji ne sosai.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:3 a cikin mahallin