1 Sar 18:4 HAU

4 A lokacin da Yezebel ta karkashe annabawan Ubangiji, Obadiya ya kwashe annabawa ɗari ya raba su hamsin hamsin ya ɓoye su a kogo, ya ciyar da su, ya shayar da su.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:4 a cikin mahallin