1 Sar 18:5 HAU

5 Sai Ahab ya ce wa Obadiya, “Ka tafi ko'ina a ƙasar duk inda maɓuɓɓugan ruwa suke, da inda fadamu suke duka, watakila ma sami ciyawa mu ceci rayukan dawakai da alfadarai, don kada mu rasa waɗansu.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:5 a cikin mahallin