30 Sa'an nan Iliya ya ce wa jama'a duka su zo kusa da shi. Jama'a duka kuwa suka zo kusa da shi. Sai ya gyara bagaden Ubangiji wanda aka lalatar.
Karanta cikakken babi 1 Sar 18
gani 1 Sar 18:30 a cikin mahallin