1 Sar 18:31 HAU

31 Ya ɗibi duwatsu goma sha biyu bisa ga yawan kabilan 'ya'yan Yakubu, wanda Ubangiji ya ce masa, “Za a kira sunanka Isra'ila.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:31 a cikin mahallin