1 Sar 18:39 HAU

39 Sa'ad da dukan mutane suka ga haka, sai suka rusuna suka sunkuyar da kai suka ce, “Ubangiji shi ne Allah, Ubangiji shi ne Allah.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:39 a cikin mahallin