40 Iliya kuma ya ce musu, “Ku kama annabawan Ba'al, kada ku bar ko ɗaya ya tsere.” Iliya kuwa ya kai su rafin Kishon, ya karkashe su a can.
Karanta cikakken babi 1 Sar 18
gani 1 Sar 18:40 a cikin mahallin