1 Sar 18:46 HAU

46 Ubangiji kuwa ya saukar wa Iliya da iko, ya sha ɗamara, ya sheka a guje, ya riga Ahab isa Yezreyel.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:46 a cikin mahallin