1 Sar 18:8 HAU

8 Iliya ya amsa masa ya ce, “Ni ne. Tafi, ka faɗa wa shugabanka, sarki, cewa ga ni nan.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:8 a cikin mahallin