7 Sa'ad da Obadiya yake tafiya a hanya suka yi kaciɓis da Iliya, Obadiya kuwa ya rabe da shi, sai ya rusuna ya ce, “Shugabana Iliya, kai ne kuwa?”
Karanta cikakken babi 1 Sar 18
gani 1 Sar 18:7 a cikin mahallin