1 Sar 2:35 HAU

35 Sa'an nan sarki ya naɗa Benaiya ɗan Yehoyada, shugaban sojoji a maimakon Yowab, ya kuma naɗa Zadok, firist, a maimakon Abiyata.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:35 a cikin mahallin