1 Sar 2:36 HAU

36 Sai kuma sarki ya aika a kirawo Shimai. Sa'an nan ya ce masa, “Ka gina wa kanka gida a Urushalima, ka zauna a nan, kada ka fita ko kaɗan zuwa wani wuri.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:36 a cikin mahallin