1 Sar 2:38 HAU

38 Shimai kuwa ya ce wa sarki, “Abin da ka faɗa daidai ne, abin da ka ce in yi, zan yi, ranka ya daɗe.” Sai Shimai ya zauna a Urushalima kwanaki da yawa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:38 a cikin mahallin