1 Sar 2:39 HAU

39 Amma bayan shekara uku, sai biyu daga cikin bayin Shimai suka gudu zuwa wurin Akish ɗan Ma'aka, Sarkin Gat. Da aka faɗa wa Shimai, cewa bayinsa suna a Gat,

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:39 a cikin mahallin