1 Sar 2:7 HAU

7 “Amma ka nuna alheri ga 'ya'yan Barzillai daga Gileyad, ka lura da su da kyau, gama sun nuna mini alheri sa'ad da nake gudu daga ɗan'uwanka, Absalom.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:7 a cikin mahallin